MRano Updates · @m_rano_update

Posted 2 weeks ago
122.76K followers
142.6K views
12.91K likes
162 comments
290 shares

Ana sa ran manyan shuagabannin hamayya za su gana a Abuja, domin fitar da matsaya daya da zasu tinkari shugaban kasa Tinubu a zaben 2027. Me ku ke son a cimma a wannan zaman? #Kwankwaso #Tinubu #AtikuAbubakar #PeterObi #Sowore